Download the 2025 SEO Benchmark Report and discover key metrics shaping SEO success.Get the report

Sakonnin Soyayya 100 app analytics for March 14

Sakonnin Soyayya 100

Sakonnin Soyayya 100

  • Abdu Matashi
  • Google Play Store
  • Free
  • Dating
Kasancewar ki a tare da ni, ya sa ni jin kaina a matsayin wani mutum mai daraja ta musamman. Ina son ki, so irin wanda kalmomi ba zasu iya bayyanawa ba. Mace tana son namiji mai tausayi ba mai kaushin zuciya ba da saurin duka. Tana son mutum ya zamo ko faɗa zai mata ya yi cikin hikima. 2. Mace tana son wanda zai girmama ta ba wanda zai tozarta ta da gori ba. 3. Mace tana son namiji ƙaƙƙarfa mai lafiyar da zai biya mata buƙatar ta aure. 4. Mace tana son namijin da yake amsa kuskurensa idan ya aikata. 5. Tana son namiji mai karamci, alheri ba ƙanƙamo ba. 6. Mace tana son namijin da ya yarda da kansa. 7. Ba ta son namiji mai nauyin jiki da kasa wanda zai ta wahalar da ita. 8. Mace tana son namijin da zai sa ta farin ciki ta ji cewar ta cika mace. Ba wanda in ya doso gida za ta dinga fargaba ba, ba za ta sake walwala ba sai ya fita 9. Tana son namijin da ke son ta don Allah ba don dukiya, matsayi ko kyanta ba. Domin ta san idan waɗannan abubuwa suka ƙare watsar da ita zai yi. 10. Mace tana son namiji mai wayo kuma mai haƙuri. 11. Tana son namiji mai dogon tunani kafin ya yanke hukunci. Wanda ko rai ta ɓata masa ba zai yanke hukunci ba sai ya yi tunani. Wannan wani bincike ne da mace ta gabatar, da fatan maza za su ɗauki darasi. Ubangijina Allah ya sa mu dace da irin matan/mazan da muke qauna da muradi a Rayuwar mu ta aure.
Sakonnin Soyayya 100

Sakonnin Soyayya 100 Usage Rank

The usage rank is based on Similarweb's algorithm that calculates current installs and active users over a 28-day period.

All Categories in
United States--
Dating in
United States--

Daily active users

Analyze usage patterns of Sakonnin Soyayya 100 users by viewing Sakonnin Soyayya 100 downloads and daily active users over time.

Users

Analyze usage patterns of Sakonnin Soyayya 100 users by viewing Sakonnin Soyayya 100 downloads and daily active users over time.

Unlock daily active users
JanFebMar

Sakonnin Soyayya 100 Ranking Stats Over Time

Similarweb's Usage Rank & Google Play Store Rank for Sakonnin Soyayya 100

Rank

No Data Available

Sakonnin Soyayya 100 Ranking by Country

Counties in which Sakonnin Soyayya 100 has the highest ranking in its main categories


Users Interests & Top Categories

Top categories and apps used by Sakonnin Soyayya 100 users

No Data to Display

Top Competitors & Alternative Apps

Apps with a high probability of being used by the same users, from the same store.

No Data to Display
Sakonnin Soyayya 100

March 14, 2025