Download the 2025 SEO Benchmark Report and discover key metrics shaping SEO success.Get the report

Kalaman Soyayya - Masu dadi app analytics for March 12

Kalaman Soyayya - Masu dadi

Kalaman Soyayya - Masu dadi

  • Abdu Matashi
  • Google Play Store
  • Free
  • Dating
1. Nadade ina kallon taurarin samaniya yayinda naga wacce tafi kowacce haske, saina naga bakowa bace nike ganiba sai ke masoyiyata! 2. So gamon jinine, haqiqa sonki ya zamo jinin jikina! Kinfita daban a cikin mata, duk lokacin da na kallleki, sai naga kamar babu kyakykyawar wace sai ke! 3. Ki kwantar da hankalinki masoyiyata babu wata a zuciyata sai ke kadai! Yarda da amincewarki gareni, sune zasu tabbatar da soyayyarki tagaskiya a gareni! Farin ciki baya dorewa a rayuwa sai tare da bakin ciki, dan haka kowane hali nike bazan ta6a mantawa dake ba masoyiyata. * koyi soyayya * soyayya zallah * soyayya da farin ciki * soyayyar zamani * yadda ake soyayya * kalaman soyayya * soyayyar zamani * littafan soyayya * masoya * littafin soyayya * ilimin soyayya * rayuwar aure da zaman aure * rayuwar aure * ilimin aure da soyayya * makauniyar soyayya * soyayya zallah * sakonnin soyayya 4. Nakan raba dare ina mai roqon Allah don neman biyan buqata, ko kinsan kece abu na farko da nike roqo samu! Yanayin sanyi kan sa mutum ya takura, tare da lullu6a da qaton mayafi amma ni duk sanyin da ake idan na tunaki sai naji tamkar yanayin zafi! Kamar yadda kowacce bishiya kanyi rassa a sama, kuma tayi saiwa a qasa, haka sonki ya mamaye dukkan jikina, idan na kalleki sai nayi farin ciki, idan naji tattausan muryarki, sai nishadi da walwala tare da annashuwa gami da farin ciki su mamaye zuciyata Abokina ahakan zaka bi don sace zuciyar masoyiyarka cikin sauki!! Kema zaki iya juya turn na wannan kalaman domin sace zuciyar masoyinki cikin sauki!! In kuma kinyi musu ku jaraba kugani!! * soyayya da shakuwa * kalaman soyayya masu dadi * soyayya * kundin kalaman soyayya * kundin masoya * soyayya da kaunar juna * rayuwar soyayya da aure Dafatan zakuji dadin wannan manhaja, kada ku manta da yin rate na wannan app din.
Kalaman Soyayya - Masu dadi

Kalaman Soyayya - Masu dadi Usage Rank

The usage rank is based on Similarweb's algorithm that calculates current installs and active users over a 28-day period.

All Categories in
United States--
Dating in
United States--

Daily active users

Analyze usage patterns of Kalaman Soyayya - Masu dadi users by viewing Kalaman Soyayya - Masu dadi downloads and daily active users over time.

Users

Analyze usage patterns of Kalaman Soyayya - Masu dadi users by viewing Kalaman Soyayya - Masu dadi downloads and daily active users over time.

Unlock daily active users
JanFebMar

Kalaman Soyayya - Masu dadi Ranking Stats Over Time

Similarweb's Usage Rank & Google Play Store Rank for Kalaman Soyayya - Masu dadi

Rank

No Data Available

Kalaman Soyayya - Masu dadi Ranking by Country

Counties in which Kalaman Soyayya - Masu dadi has the highest ranking in its main categories


Users Interests & Top Categories

Top categories and apps used by Kalaman Soyayya - Masu dadi users

No Data to Display

Top Competitors & Alternative Apps

Apps with a high probability of being used by the same users, from the same store.

No Data to Display
Kalaman Soyayya - Masu dadi

March 12, 2025