- 首頁
- App 分析
- Jikan Malam Wa'azin Turmi
- Jikan Malam Wa'azin Turmi Vs. RCS TV
Jikan Malam Wa'azin Turmi 與 RCS TV 使用情況與統計
Sacrari wa'azin kasuwa/turmi tare da Jikan Malam
An haifi Jikan Malam a Layin yan-Dusa dake Unguwar Gama,Birget Kano Nigeria. Yayi makarantar Allo ta Malam Khamisu mai Al-Majirai na nan layin rijiya. Sunansa Alhaji Abubakar. Alhaji Malam Usman wanda akafi sani da dan Marayan Zaki halifan malam Lawan Qalarawi sukanje tare da abokansa kaiwa kayan waazi wajen waazin malam Qalarawi amma kowa na gujewa daukan kayan waazi kaman inji da lasifika. Sai shi Jikan Malam ya amince da kaiwa kayan. Daga nan wani lokaci akansa su fara qira'a wato karatu kafin Malam yazo ya fara wa'azi. Daga haka har shima jikan malam ya fara nasa waazin. Mutane ne sukayi masa laqabi da jikan malam. Kakansa makeri ne shugaban makeran Daura kaman yanda Jikan Malam ya fada kasancewar kakarsa yar Daura ce.
Idan kunji dadin wannan manhajja sai ku aikata ga yanuwa da abokai.
- Apple App Store
- 免費版
- 娛樂
商店排名
- -
Jikan Malam Wa'azin Turmi與 RCS TV 比較排名
比較過去 28 天的 Jikan Malam Wa'azin Turmi 排名趨勢與 RCS TV
排名
無可用數據
各國 Jikan Malam Wa'azin Turmi vs. RCS TV 排名比較
比較過去 28 天的 Jikan Malam Wa'azin Turmi 排名趨勢與 RCS TV
無可顯示數據
使用我們的免費試用版,與所有網站進行比較
Jikan Malam Wa'azin Turmi VS.
RCS TV
1月 6, 2025